Yantai yana da dadadden tarihin noman apple kuma shi ne wuri na farko da ake noman apple a kasar Sin.